Dauda Kahutu Rarara - Aisha (Official Music Video)
✍️ Ki bar mana kuka (Aisha) A'i ki bar mana kuka (Aisha) Da baya, da baya (Aisha) In dan tuna baya (Aisha) Rawar fasa kwarya (Aisha) Ba a raba ni dake zinariya Ki bar mashi kuka (Aisha) Baki da tamka (Aisha) Bai iya komai, in ba tare da ke ba Aisha Ki bar mani kuka (Aisha) Baki da tamka (Aisha) Bazan iya komai, in ba tare da ke ba Aisha Aisha Aisha Da kunu da kunama, bance maku gara kunu ba (Aisha) Da Bala da bala'i, bance maku gara Bala ba (Aisha) Da fate da fatanya, bance maku gara fate ba (Aisha) Da are da aradu, ba lallai gara are ba (Aisha) Dan wasu ban yi dasu ba (Aisha) Baiwa ya hishi samu (Aisha) Abun wasu gara abun mu (Aisha) Na'ima taga Tanimu dan Abdul aka nemo zabiya Aisha Masu san katarar giwa ku gaya masu ta masu nauyi (Aisha) Dumi a saman murhu ku cire masa ya masa nauyi (Aisha) Ruwan da kwan randa ko da ban sha ba da sanyi (Aisha) Kyankyasa ko kun san ba'a sai basuda boyi (Aisha) Ko ga kura tandu (Aisha) Kwalli sai da masayi (Aisha) 'Da ya wuce bayi (Aisha) Gauro sai da majanyi (Aisha) Ku ji in haka yayi Indo ce mai daka ni kuma Aisha Aisha ita komai nata daban yake Za kaga ko da ma wankanta daban yake Aza kallabi, daurin dan kwalinta daban yake Kuga sarkoki, har ma dan kunnenta daban yake Hatta ladabi da biyayya tata daban yake Indo dada ke nake Makiya dada sun sake Dan kin barsu a tsallake Aisha, Indo Aisha turmi sha daka Indo A'i fadi take a cikin biyu Ke nace, "Muyi mu biyu" Ashe kina da hali biyu Su A'i masu gida biyu Jira nake kiyi 'yan biyu Ayya kai, gashi Jamila tayi bari Ranar jajibari Wai dan tsun-tsu ya ga kwari Yace, "A harbo yayi uzuri" Gyada sarkin sukari In mutu zaki sai sikari A'a haske raya gari Tantabara 'yar alkawari Ga goron albishiri zaku ji in kum bani gari Ari-riya-ri-riya (Aisha) Da 'yar sarkar wuya (Aisha) Da gani ba tambaya (Aisha) Ga matata nan warda ta ke mani wanka (Aisha) Na isheta turaka (Aisha) Na saka mata kuka Wai-wai-wai-wai-Aisha Wai-wai-wai-wai-Aisha Aisha, Indo Aisha na sara maki Aisha, Indo Aisha turmi sha daka Gimbiya, mata sun bida, sun kyale mu Aisha
سال
2024
دورانیہ
10m
IMDb
7.8
Hero Poster
کاسٹ
Dauda Kahutu Rarara
Singer
کاسٹ
Dauda Kahutu Rarara
Singer
آپ کو یہ بھی پسند آ سکتا ہے
TOP BONGO MIX 2023| BEST OF ZUCHU |FIRE,UTANIUA,NANI,NAPAMBANA,SUKARI,NUMBER ONE,KWIKWI,VDJ CRAVING
DJ FESTA - CLASSIC JAMZ | 90s & 2000s RnB/Soul, UK RnB & Pop mix
Best Of Cocoa Tea Mix [18 and Over, Hurry Up, Rickers Island, Sonia Come back, Israel is King, Tune]
Best of Michael Jackson Hits Mix [Thriller, Billie Jean, Beat it, Bad, Off The Wall, Don't Stop, PYT
GOSPEL MUSIC 2023 ✝ BEST GOSPEL MIX : Sinach, Cece Winans , Tasha Cobbs
AMAPIANO 2025 VIDEO MIX (Ngisakuthanda, Isaka (6am), ZENZELE, Abantwana Bakho) W/@Demolaviolinist
OLD SCHOOL RNB MIX 90s-2000s - R&B PARTY MIX HITS - Rihanna, Beyonce, Chris Brown, Alicia Keys
Best Nigeria Worship Songs | Powerful Worship Songs[ Live ]Minister GUC | Ebuka Songs | Mercy Chinwo
AFROBEATS VIDEO MIX 2025 - (TOMA TOMA, FUNDS, KESE, OZEBA, HAUSAPIANO...)
Hottest Afrobeat Mix 2023 | Afrobeat 2023 Mix by Musicbwoy
2025 TOP AFROPARTY VIDEO MIX 2025 AMAPIANO MIX BEST NAIJA AFROBEAT MIX BY DJ SPARK FT DAVIDO, WIZKID
2025 TOP AFROPARTY VIDEO MIX 2025 AMAPIANO MIX BEST NAIJA AFROBEAT MIX BY DJ SPARK #DAVIDO #OMAHLAY
NEW AFROBEAT VIDEO MIX 2024 - REMA, OMAH LAY, KIZZ DANIEL, DAVIDO, BURNA, AYRA STARR, ASAKE
Fireboy DML, Asake - Bandana (Official Video)
DJ B2KID 9JA-AFROBEAT PARTY MIX ft Tekno| Oxlade| Davido| KizzDaniel |Odumodublvck|Fireboy|Omah lay
New Movie - Home Apart season 1&2 - Ken Erics movies 2024 - Nigerian movie 2024 latest full movies
Davido, YG Marley - Awuke (Official Video)
Amapiano Mix 2023 | The Best Of Amapiano 2023 Mix by Musicbwoy
Davido - With You (Official Video) ft. Omah Lay
Ayo Maff - 2 DOLLAR (Official Audio)
BEST OF THE BEST AFROBEATS BANGERS WITH DJ CISCO VOL.3
Afrobeat Big Mood Mix - Fireboy DML, Burna Boy, Wizkid, Rema, Davido, Omah Lay, Ruger, Sarkodie
Omah Lay - Moving [Official Music Video]
Rema - Holiday (Official Music Video)
Featured Picks
مزید entertainment چاہتے ہیں؟ ہمارے recommended gaming hub اور short-drama destination کو explore کریں۔


